Yadda ake cire pattern ko password a Android.
Kusan kowane mai wayar android ya Fama da matsalar pattern na ajiye waya wani yazo yayi ta gwadawa har Sai ya kulle wayan kaje an Maka flashing zaka koyi flashing din yanzu kaima kai wa kanKa Ba Sai Ka kashe kudi Ba. Yadda ake yi shine zaka kashe wayan ta Mutu wadda aka sawa pattern din aka rufe saika danne madannin kunnawa hade da madanni sauti da ake karawa Amma wasU wayoyin Sai Ka danne rage sauti wasU kuma Sai Ka hada ukun wato madannin kunnawa da na sauti ragewa da karawa zata kama kuma zata Dan yi vibration Sai kajira zata kai Ka waje kamar haka

In kaga wannan ya fito Sai Ka daga zakai amfani da maddanan sauti wajan zuwa kan abiMnda kake so wato factory reset Sai Ka danna makunnin wayar zai kai Ka inda zaka danna kasa har Ka zabi yes
Bayan Ka zabi yes makunnin wayar zai dinga tafiya Yana rubuce rubuce har Sai ya Gama yasa ma wannan complete wato ya gama sai Ka danna wannan da makunnin wayar
Zata sake kunnuwa kamar sabuwa Amma yakan Dan ja lokaci wajan kunnuwa kuma ana rasa applications da lambobin waya a wasU wayoyin komai ake rasawa a kula wajan gwadawa. In kaga abin na da amfani kai wa Yan uwa sharing Dan karuwa.
.jpg)

Comments
Post a Comment