Wana irin waya ya dace ka siya wannan amsar tana cikin me zakayi da wayar, mukan Sami matsala wajan siyan waya bamu san me zamuyi da ita ba Ko kuma wana irin sabon abu tazo da shi ba a'a kawai mai tsada ce to tana da kyau. Ba haka bane akwai Karin kudi na sunan kamfanin waya, domin zaka samu waya ta kamfanin Samsung da ta kamfanin HTC sunfi kowane kamfani tsada bayan akwai kamfanunuwa wadanda suke wayoyi masu kyau da sauki irinsu xiami, plus1, infinix da sauransu. Mun gwammace mu Sai mai tsadar nan kawai Dan ace na rike waya mai tsada. Akwai Abubuwa masu amfani guda biyar da su suka fi komai amfani a waya wato RAM, PROCESSOR, GRAPHICS,CAMERA Sai kuma Operating system wani lokacin internal storage. RAM. RAM ana kiransa da random access memory wato memory ne da yake Shiga ko ina dan ganin waya ta tafi dai dai, kuma yana da matukar amfani a cikinta domin shine yake bayyana me waya take da karfin yi, me zata iya dauka na application domin akwai game da zaka ga nauyinsu kadai y...
Dandali da zai kawo labarai da hanyoyin da zasu saukaka amfani da wayoyin hannuna tare da savabbin shigowa da suke a Gari.