Skip to main content

Posts

Wana irin waya ya dace ka siya?

Wana irin waya ya dace ka siya wannan amsar tana cikin me zakayi da wayar, mukan Sami matsala wajan siyan waya bamu san me zamuyi da ita ba Ko kuma wana irin sabon abu tazo da shi ba a'a kawai mai tsada ce to tana da kyau. Ba haka bane akwai Karin kudi na sunan kamfanin waya, domin zaka samu waya ta kamfanin Samsung da ta kamfanin HTC sunfi kowane kamfani tsada bayan akwai kamfanunuwa wadanda suke wayoyi masu kyau da sauki irinsu xiami, plus1, infinix da sauransu. Mun gwammace mu Sai mai tsadar nan kawai Dan ace na rike waya mai tsada. Akwai Abubuwa masu amfani guda biyar da su suka fi komai amfani a waya wato RAM, PROCESSOR, GRAPHICS,CAMERA Sai kuma Operating system wani lokacin internal storage. RAM. RAM ana kiransa da random access memory wato memory ne da yake Shiga ko ina dan ganin waya ta tafi dai dai, kuma yana da matukar amfani a cikinta domin shine yake bayyana me waya take da karfin yi, me zata iya dauka na application domin akwai game da zaka ga nauyinsu kadai y...
Recent posts

Yadda ake rooting din android.

Kafin kasan ya ake rooting kamata yayi kasan menene rooting kaji ana cewa nayi rooting ko zan rooting kai ma kake sanyi? Ko kuwa kaga ana maganrsa a dandalin internet ne ? Rooting wata hanyace ta karawa wayoyi ko tablet din android karfin aiki wato ka samu damar sa wasu application da Suke San suga an Samar da wani Abu da ake cewa super user binary ana sashi da alamu #superuser ko #superSU wannan hanya Tana sa guarantee da kamfanonin wayar suke ya wargatse har takansa waya lalacewa Amma amfaninta yafi hatsarinta yawa. In ba a bI hanyar yi dai-dai ba amma in anbi hanyoyin za aji dadin aikin. Mene rooting? Rooting kamar jailbreak ne a iPhone ga Wanda yayi amfani da wayar iPhone a da kuma Yana Ba masu amfani da waya damar chanja waya ainihin kwakwalwarta, hasali ma Yana bada damar chanja komai na waya zuwa yadda ake so. Da rooting zaka tsallake duk wani shinge da kamfanin da suka kera wayarka suka Sama Dan ragewa wayarka dadin amfani. Zaka sa applications masu matukar yawa da amfan...
Yadda ake cire pattern ko password a Android. Kusan kowane mai wayar android ya Fama da matsalar pattern na ajiye waya wani yazo yayi ta gwadawa har Sai ya kulle wayan kaje an Maka flashing zaka koyi flashing din yanzu kaima kai wa kanKa Ba Sai Ka kashe kudi Ba. Yadda ake yi shine zaka kashe wayan ta Mutu wadda aka sawa pattern din aka rufe saika danne madannin kunnawa hade da madanni sauti da ake karawa Amma wasU wayoyin Sai Ka danne rage sauti wasU kuma Sai Ka hada ukun wato madannin kunnawa da na sauti ragewa da karawa zata kama kuma zata Dan yi vibration Sai kajira zata kai Ka waje kamar haka In kaga wannan ya fito Sai Ka daga zakai amfani da maddanan sauti wajan zuwa kan abiMnda kake so wato factory reset Sai Ka danna makunnin wayar zai kai Ka inda zaka danna kasa har Ka zabi yes  Bayan Ka zabi yes makunnin wayar zai dinga tafiya Yana rubuce rubuce har Sai ya Gama yasa ma wannan complete wato ya gama sai Ka danna wannan da makunnin wayar  Zata sake k...